Arewainfinite.blogspot.com ta ci karo da wani labari a dandalin sada zumunta dake nuna hotunan mabiya Shi’a yayin gudanar da maulidin Annabi Isa (A.S).
Lamarin ya daurewa ragowar musulmai kai matuka tare da saka wasu yin tambayar ko ya halatta musulmi ya yi mauludin wani annabi bayan annabi Muhammad (SAW).
Ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yayin gudanar da mauludin a yankin gabashin jihar Kaduna.
Yan Shi’a sun yi Mauludin Annabi Isa a Kaduna, duba hotuna
Copy the link below and Share with your Friends:
No comments:
Post a Comment