ZABEN GWAMNAN EKITI: A yayin da ake shirye shiryen zaben kujerar Gwamnan Ekiti a ranar Asabar mai zuwa, Shugaban ‘Yan sanda na Kasa, Ibrahim Idiris ya tura ‘yan sanda 30,000, karnuka na musamman, jiragen masu saukar Angulu guda biyu, kananan motocin yaki 10, motocin sintiri 250, sai mataimakinsa, da kwamishinonin ‘yan sanda hudu don tabbatar da tsaro. A yayin da Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa ( FRSC) ta tura jami’anta har 500, motocin sintiri 24, motocin daukar marasa lafiya guda uku.
Download Our Official Android App on Google Playstore HERE OR Download from another source HERE
Subscribe to our posts and be the first to receive email updates.
About 24clan
24clan.com Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats On Mtn, Etisalat, 9mobile, Glo And Airtel, Latest Phone And PC Updates, Tweaking Guides And Tech News.
No comments:
Post a Comment