Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus - arewastar arewastar: Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Saturday, December 9, 2017

Photos: Rahama Sadau Ta Yi Bukin Zagayowar Ranar Haihuwarta A Kasar Cyprus

Dakataciyyar jarumar Kannywood ta shirya gagarumin biki na zagayowar ranar haihuwarta.
Rahama ta shirya bikin ne a kasar Cyprus tare da abokananta
Fittaciyyar jarumar nan da aka kora ta kamfanin shirya fina-finan Hausa Kannywood, Rahama Sadau ta hada gagarumin bikin zagayowar ranar haihuwarta a kasar Cyprus. Jaridar Premium Times Hausa ta rahoto cewa jarumar ta shirya gagarumin taron ne tare da abokananta.
A baya NAIJ.com ta rahoto cewa jaruma Nafisa Abdullahi ta fito tayi bayani dalla-dalla game da ainihin alakar ta da jaruma Rahama Sadau musamman ma a farfajiyar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood duba da yanayin yadda ake yayata cewa dangantaka a tsakanin su tayi tsami.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment