PDP na gudanar da babban taronta na kasa - arewastar arewastar: PDP na gudanar da babban taronta na kasa

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Sunday, December 10, 2017

PDP na gudanar da babban taronta na kasa

Babbar jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya na gudanar da babban taronta na kasa, inda za ta zabi shugaban da zai jagorance ta tun bayan rikicin shugabanci na cikin gida mafi muni da ya so kassara ta a baya-bayan nan.
Karon farko kenan, wakilai kusan dubu uku da aka tantance za su zabi jerin shugabannin jam'iyyar PDP, tun bayan mummunan kayen da ta sha.
Wasu masharhanta dai na cewa samun nasarar babban taron PDP na ranar Asabar ne zai tabbatar da dorewar jam'iyyar har ma ta iya kokarin kwace mulki daga jam'iyyar APC mai mulki a 2019.
Shugaban riko na jam'iyyar PDP, Sanata Ahmad Muhammad Makarfi ya ce sun tanadi duk muhimman abubuwa don gudanar wannan babban taro kuma tun daga jajiberen ranar taron, an ga 'ya'yan jam'iyyar na dandazon shigowa Abuja.
PDP dai ta ba wa bangaren kudancin kasar damar fitar da shugaban jam'iyyar na gaba, yayin da ake sa rai bangaren arewa zai fitar da mutumin da zai yi mata takarar shugabancin kasa a zaben 2019.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment