Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu - arewastar arewastar: Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Monday, December 11, 2017

Kannywood: Buri Na In Zama Director Kafun Nayi Aure – Jamila Nagudu

Jarumar wadda ta share kimanin shekaru goma a harkan fim ta ce ta samu nasarori a wannan sana’ar da ita kanta ba zata irga ba kuma ba tada wani shiri na gaggawa na barin harkan domin a ganin ta har yanzu tana da sauran rawar da zata taka.
Jarumar yar asalin garin Bauchi ta mika sakon godiya ga dukkan masoyan ta kuma ta bayyana cewa har yanzu ba su gama ganin rawar ta ba.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment