An fara binciken matar da ake zargi ta daɓa wa mijinta wuka a Abuja - arewastar arewastar: An fara binciken matar da ake zargi ta daɓa wa mijinta wuka a Abuja

Pages

Featured Featured
how-to-use-your-android-device-as
Techwise Blogger Template By 24clan Team
dent-free-data
Liberty 3 Column Blogger Template By 24clan Team
9mobile-special-offer
Publisher V7.5.1 Premium - WordPress News Template By 24clan Team
mtn-double-data-cheat
Sahifa v5.6.10 Premium Wp Theme By 24clan


Sunday, December 10, 2017

An fara binciken matar da ake zargi ta daɓa wa mijinta wuka a Abuja

Sashen bincike kan aikata kisan kai na rundunar 'yan sandan babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja ya fara bin diddigin zargin aikata kisan kai da ake yi wa wata mata Maryam Sanda da rahotanni suka ce ta daɓa wa mijinta wuka sau da dama a karshen makon jiya.
Mai magana da yawun rundunar shiyyar Abuja, Anjuguri Jesse Manza ya tabbatarwa da BBC cewa suna tsare da Maryam Sanda, kuna a yanzu jami'ai suna kan binciken zargin daɓa wa mai gidanta, Bilyaminu Bello wuka a sassan jiki.
Ya ce: "rundunar ba za ta so yin azarɓaɓi ba, tun da jami'anta suna kan bincike don haka sai a bari har sai sun kammala don jin abin da ake ciki."


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment